OTTACHAIN
Ottochain yana ɗaya daga cikin Airdrops da muke sa ran zasu fashe a wannan December din, sun ware kaso mai yawa daga coin ɗinsu domin su raba shi ga community nasu, kamar dai yadda kuka sani, taimakon juna akeyi, mu taimakawa project yana jariri har ya girma, idan ya girma sai yayi rewarding na mutane. Suma nasu haka ne. Sunzo da Quest da akeyi a Z£aly wanda suke bayar da XP, wannan points din zasu duba su ga yawan Coins din da zasu baka idan anyi mainnet. A takaice ga yadda zakayi:
1. Kayi Extension din Metamask wallet a Mises Browser, idan akwai ba sai ka sake ba.
2. Ƙa'ida sai an biya ake bada l!nk ɗin, amma zan bayar dashi a KYAUTA ga mutane. Da farko ku danna wannan l!nk.👇🏻
https://zealy.io/c/ottochain/invite/IRC6yVcRV9RqDnY3nwa2u
3. Sai kayi connecting na wallet ɗinka da site ɗin, kayi Quest ɗin da suke available, kayi claimin na points ɗinka. Shikenan sai mu jira Mainnet ɗinsu, Allah yasa muna da rabo.
Comments
Post a Comment